iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun keta alfarmar babban masallacin birnin Simons Town da ke kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481113    Ranar Watsawa : 2017/01/08